Open your heart to say here am I Lord and He will fix you right.
Lyrics
Song title'Gani'
beat intro....
verse one
kai ne bege na
Kai ne taimako na
ba Mai Taimako
sai ta wurinka
sai ta wurinka (2x)
chorus
me ne ni zan yi
ban da Kai
oh ya yesu
masoyi na (6x
Ubangijina
Gani a gaban ka
ga ni a gabanka (6x)
bridge
ah ya ya ya yah
ah ya ya ya yah ya yah( 6x)
sing chorus
me ne ni zan yi
Banda Kai
oh ya yesu
masoyi na( 6x)
ubangijina
Gani a gaban ka (till fade )
Impressive